
A madadin Shugabancin Kamfanin MARAFS MULTIMEDIA SERVICES AND PRINT Mawallafan Jaridun Yanar Gizo ta FAME NEWS HAUSA DA FAME NEWS ONLINE na Taya Sheik Malam Ibrahim Inuwa Limamin Masallacin Juma’a Na Jaen a matsayin Mamba a Hukumar Shari’a da Hubsi ta Jihar Kano wanda Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya Kaddamar.
Allah ya taya riko.
Sa Hannu:
Maikudi Marafa
Shugaban Rukunin Kamfanin Marafs MultiMedia Services