YUNKURIN HO. BASHIR CHILLA WAJEN SAMAR DA RUWAN SHA A SHARADA GINDIN GARU

Bayan ɗaukar tsawon lokaci rabon da ruwan famfo ya zuba a unguwar sharada garu dake farfajiyar ƙaramar hukumar birni,
Wannan unguwa dai data shafe wasu lokuta masu tsawo ba tareda samun zubar ruwan famfo ba amma da zuwan sabon shugaban ƙaramar hukumar birni Hon Bashir Baba Chillah ya samar da kyakkawan ruwan sha a wannan unguwa,
Wannan aiki ya samu ne ƙarƙashin jagorancin Hon Garba Nasiru Mai Bulo,
Tabbas zuwan sabon shugaban ƙaramar hukumar Mai girma Hon Bashir Baba Chillah chigaba ne da alkhairi ga al’ummar ƙaramar hukumar birni
✍🏻 Yaron Oga